IQNA - An yada sautin karatun aya ta 16 zuwa 18 a cikin suratul Hujrat da aya ta 1 zuwa ta 11 a cikin suratul Qaf, da muryar Kabir Qalandarzadeh mai karatun hubbaren Radhawi ga masu bibiyar Iqna.
Lambar Labari: 3491400 Ranar Watsawa : 2024/06/24
Surorin Kur’ani (50)
Tashin matattu ko rayuwa bayan mutuwa batu ne da aka nanata a koyarwar addini. Suratul Qaf daya ce daga cikin surorin Alkur'ani mai girma, wacce take amsa masu karyatawa ta hanyar yin ishara da mutanen da suka yi la'akari da karancin rayuwa a duniya.
Lambar Labari: 3488388 Ranar Watsawa : 2022/12/24
Mohammad Ali Ansari, yayin da yake yin tsokaci kan ayoyin suratu (Qaf), ya yi nuni da lakabin laifuka guda shida da suka zo a cikin wannan surar kuma suna sanya mutum ya cancanci azaba a wuta.
Lambar Labari: 3487687 Ranar Watsawa : 2022/08/14